Siyasar Najeriya

Kyautar manyan motoci: Sheikh Bala Lau ya kare kan sa
Breaking
Kyautar manyan motoci: Sheikh Bala Lau ya kare kan sa
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kungiyar Izala ta kasa (JIBWIS), Sheikh Bala Lau, ya kalubalanci gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El_Rufa'i, da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da su fito su bayyana lokacin da su ka bashi kyautar mota. A wata sanarwa