Siyasar Najeriya
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a yayin ziyarar, Clinton zai yi ganawar sirri da shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda ke neman zarcewa a karkashin inuwar jam’iyyar APC, sa’annan zai goga gemu da gemu da babban abokin hamayyan Buhari,
A yau Litinin 4 ga watan Fabrairu, dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, ya girgiza magoya bayan sa yayin taron yakin neman zabe da ya gudanar cikin birnin Gusau na jihar Zamfara.
Tsofin janar a rundunar soji ta sama, kasa, da ruwa sun bayyana goyon bayan su ga takarar shugaba Buhari domin sake zama shugaban kasar Najeriya a karo na biyu. A yau, Litinin, ne tsofin janar din sojin su ka shaida wa duniya goyo
Wani babban jigo na jam'iyyar PDP kuma tsohon Ministan aikace-aikace, Sanata Adeseye Ogunwele, yayi karin haske tare da gargadi dangane da babbar barazana da jam'iyyar za ta iya fuskanta yayin babban zaben kasa a jihar Legas.
Arangama ta farko da aka fara samu tsakanin jigogin siyasar biyu ta faru ne a shekarar 2003, shekarar da Shekarau ya tsaya takarar gwamnan jahar Kano a jam’iyyar adawa ta APP, inda ya kayarda gwamnan Kano mai ci, Rabiu Kwankwaso.
Shugaban kungiyar ‘yan aware ta Biyafra (IPOB), Nnamdi Kanu, ya yi zargin cewar dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, dan asalin kasar Kamaru ne. Kanu ya bayyana hakan ne a ranar Asabar a wani shiri da aka yad
A yayin da ya rage saura kwanaki 12 a gudanar da zaben kujerar shugaban kasa na ranar 16 ga watan Fabrairu, hakoron nasara tsakanin Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC da kuma Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP na ci gaba da tsanani.
Kwamitin yakin neman sake zaben Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan Kano ya bayar da dalilan da su ka sa gwamanan bai halarci mahawarar 'yan takarar gwamna da sashen Hausa na BBC y shirya ba a jami'ar Bayero da ke Kano
A yayin da lamari na rayuwa ya kan kasance yau gare ka gobe ga wanin ka, hakan tabbas za ta kasance ga wasu 'yan siyasa da dama da ke fadin kasar nan da ko shakka ba bu tun a yanzu sun fara bankwana da kujerun su na mulki.
Siyasar Najeriya
Samu kari