Siyasar Najeriya
A yanzu haka rundunar Yansandan Najeriya na farautar fitacciyar jarumar fina finan Kannywood, Ummi Zee Zee sakamakon kararta da shahararren jarumin Kannywood Zaharaddeen Sani ya shigar da ita saboda tuhumarta da yake da bata masa
Ya kara da cewa doka ya bayyana karara cewa dakatar da Mr Onnoghen ya sabawa tanadin da kundin tsarin dokar kasa ta tanada. Ba ayi biyaya ga doka ba wurin tsige Alkalin Alkalai saboda sashi na 292 na kundin tsarin mulkin Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce kwarewar sa gami da yalwar ilimi akan harkoki siyasa da kuma kasuwanci ya sanya ya ke takarar kujerar shugaban kasar Najeriya domin fidda ita zuwa tudun tsira.
Mai magana da yawun jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, reshen jihar Kebbi, Mallam Ibrahim Omie ya ce babu wanda ya samu wani mummunan rauni sakamakon rushewar dandali da ya faru a wurin kamfen kwanakin baya a jihar.
An gurfanar da mutane biyar a gaban kotun Majistare da ke jihar Kano inda ake zarginsu da lalata fostoci da allunan zabe na jam'iyyar All Progressive Congress (APC) da ke mulki a jihar. An zarginsu da aikata laifin hadin baki, shi
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya bayyana haka ne a ranar Talata, 29 ga watan Janairu yayin da jirgin yakin neman zabensa ya isa jahar Abia da jahar Imo, dukkaninsu jihohi ne dake yankin kudu maso gabas, inda yan kabilar Ibo s
Wata babban kotun Shari'a da ke zamanta a Goron Dutse a jihar Kano tayi watsi da karar da wani Dalhatu Shehu ya shigar a gabanta inda ya ke neman babban Editan Daily Nigerian, Jaafar Jaafar ya gurfana a gaban kotun a kan wallafa b
Wasu daga cikin mambobin kungiyar Yarbawa ta Afenifere, a yau Talata cikin birnin Ibadan na jihar Oyo, ta wajabtawa dukkanin Yarbawa zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma dukkanin 'yan takara na jam'iyyar APC.
A yayin da 'yan kwanaki kalilan suka rage a gudanar da zaben shugaban kasa, a yau Talata cikin jihar Imo, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shawarci al'ummar Najeriya dangane da 'yan takara da suka cancanci a kada masu kuri'u.
Siyasar Najeriya
Samu kari