Siyasar Najeriya
Dattijon Arewa, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa akwai yiwuwar jama’an kabilar Ibo su samu mulkin Najeriya amma fa sai sun kulla kyakkyawar alaka da sauran yankunan kasar, musamman Arewa.
Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Cif John Odigie Oyegun ya bayyana cewa tsarin mulkin dimukradiyya ya tabbata a Najeriya, tamkar takalmin kaza, mutu ka raba. Sai dai ya koka kan yadda yan Najeriya basa jin dadin tsarin.
Dazu nan Kotu ta sake tsige wani Sanata daga Majalisar Dattawa a Anambra. Kotu ta tabbatar da fatattakar Ifeanyi Ubah da karbe kujerar Sanatan, ta ba Dr. Obinna Uzoh na PDP.
Kungiyar Yarbawa da irinsu Seyi Makinde, Wole Soyinka sun dura kan Abubakar Malami na cewa Sojojin Amotekun da aka kafa a Kudancin kasar ba su da hurumin aiki a Najeriya.
A jiya ne wani shugaban Jam’iyya ya nuna ya na tare da Adams Oshiomhole a APC inda ya ce NWC su na tare da Oshiomhole a game da zabinsa na Sakataren Jam’iyya bayan shawarar mutanen Arewa maso Gabas.
Hope Uzodinma ya ce zai binciki abin da ya gudana a jihar daga 2010 zuwa yanzu. Hakan na nufin sabon Gwamna zai binciki tsofaffin Gwamnoni 3 da aka yi a Imo.
Ya kara da cewa ya kawo gayre-gyare masu yawa a harkar gudanar da gwamnati a jihar Imo a cikin dan kankanin lokacin da ya shafe yana mulkin jihar. Tsohon gwamnan ya bayyana cewa tuni ya umarci dukkan hadimansa su mika kadarori da
A ranar Talata ne kotun koli ta kwace kujerar gwamnan Imo, Emeka Ihedioha, dan jam'iyyar PDP tare da tabbatar da Hope Uzodinma, dan jam'iyyar APC a matsayin halastaccen zababben gwamnan jihar. Kotun, mai alkalai bakwai a karkashin
Matasan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Yobe sun nuna rashin amincewa da billowar Waziri Bulama a matsayin babban sakataren jam’iyyar na kasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari