Siyasar Najeriya
Wani Jigon PDP ya na so a canzawa Jam’iyyar ta PDP suna saboda ta samu karbuwa a 2023. Sannan ya ce tun kafin Buhari, an dade ana muzgunwa ‘Yan Kudu a Arewacin Najeriya.
‘Yan Majalisar Najeriya su na neman hukunta wasu Ma’aikatu da hukumomin Gwamnatin Tarayya a dalilin kin amsa gayyatar da aka yi masu domin gudanar da bincike.
Abdulazeez Yari ya fadawa Gwamnan Zamfara abin da zai faru idan ya rusa gidajen mutane a Zamfara. Tsohon Gwamnan na APC ya yi wa Mutanesa alkawarin babu wanda zai taba gidajensa.
Gwamnatin Abdullahi Ganduje ta fito ta yi magana game da binciken Masarautar Kano. M. Garba ya ce babu hannun Ganduje wajen danyen binciken masararuta da aka fara.
Gwamnan Imo ya ce manyan Ibo da ke PDP su na neman ganin bayan Buhari. Ya ce zanga-zangar da ake yi wa kotu shiri ne da aka kitsa domin kifar da gwamnatin APC.
Najeriya ba ta cikin Dakarun Operation Desert Storm kama yadda Atiku Abubakar ya fada. A tsakanin 1990 zuwa 1991 ne Amurka ta hada kai da wasu kasashe ta kai wa Iraki hari.
Mun kawo maku Kasashe 5 tare da Najeriya da su ka rasa damar zuwa Amurka su tare da kuma duk abin da gwamnatin Trump ta ke nufi da sa Najeriya takunkumin takardun biza.
Wasu manyan PDP su na kokarin tsige Shugaban jam’iyya, Uche Secondus kafin wa’adinsa domin shiryawa 2023. ‘Yan adawar Yankin Kudu maso Yamma ne su ka fara huro wannan wuta.
Uwar jam’iyyar PDP ta mika kukanta ga manyan kasashen duniya guda biyu, kasar Amurka da kasar Birtaniya, kan shari’ar hukuncin kotun koli daya kwace kujerar gwamnanta a jahar Imo, inda ta nemi kasashen biyu su agajeta.
Siyasar Najeriya
Samu kari