Siyasar Najeriya
Gwamnan Imo ya ce manyan Ibo da ke PDP su na neman ganin bayan Buhari. Ya ce zanga-zangar da ake yi wa kotu shiri ne da aka kitsa domin kifar da gwamnatin APC.
Najeriya ba ta cikin Dakarun Operation Desert Storm kama yadda Atiku Abubakar ya fada. A tsakanin 1990 zuwa 1991 ne Amurka ta hada kai da wasu kasashe ta kai wa Iraki hari.
Mun kawo maku Kasashe 5 tare da Najeriya da su ka rasa damar zuwa Amurka su tare da kuma duk abin da gwamnatin Trump ta ke nufi da sa Najeriya takunkumin takardun biza.
Wasu manyan PDP su na kokarin tsige Shugaban jam’iyya, Uche Secondus kafin wa’adinsa domin shiryawa 2023. ‘Yan adawar Yankin Kudu maso Yamma ne su ka fara huro wannan wuta.
Uwar jam’iyyar PDP ta mika kukanta ga manyan kasashen duniya guda biyu, kasar Amurka da kasar Birtaniya, kan shari’ar hukuncin kotun koli daya kwace kujerar gwamnanta a jahar Imo, inda ta nemi kasashen biyu su agajeta.
Zababben dan majalisar wakilai na jihar Kano mai wakiltar Kiru da Bebeji, Aliyu Datti Yako, ya bayyana irin goyon bayan da ya samu daga wajen gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, wanda yasa ya samu nasara akan abokin...
Buhari ya bayyana haka ne yayin daya karbi bakuncin wasu manyan yan Najeriya a fadar gwamnati Aso Rock Villa a ranar Alhamis, wadanda suka samu lambar girmamawa ta kasa yayin da suka kai masa ziyara.
Zaman zugum ya sa Sowore ya nemi zama Malamin Makarantar Gwamnati. An ga ruguntsumi yayin da Sowore ya tafi wannan Makaranta ya koyar da ‘Dalibai.
PDP ta karbe kujerar muhimiyyar APC a Majalisar Dattawan Tarayya a zaman dazu. An rantsar da sabon Sanatan Jam’iyyar PDP a Majalisa ne bayan lashe zaben Akwa Ibom.
Siyasar Najeriya
Samu kari