Siyasar Najeriya
An fara samun sabani tsakanin Gwamna da Mataimakinsa daga hawa mulki. Yahaya Bello da Mataimakinsa Edward Onoja sun karyata jita-jitar samun wani sabani.
Jam’iyyar PDP ta na so a dawowa Gwamna Ihedioha kujerarsa bayan hukuncin kotun koli da aka yi a watan jiya. PDP ta na so kotu ta dawo ta ba PDP gaskiya a shari’ar.
Tsohon Minista kuma Gwamnan PDP, Sule Lamido ya na ganin cewa shugaban kasa Muhamadu Buhari ya na cikin ‘Yan siyasan da su ka fi kowa ba-la-guro da gantali.
Tsohon gwamnan jahar Kano kuma dan majalisar dokokin tarayya, Sanata Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa ba zai mara wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari baya ba idan harbya nemi zarcewa a karo na uku.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa gwamnatin Najeriya za ta fara sayar da gidajen da ta kammala ginasu guda 1,094 a babban birnin tarayya Abuja da kuma jahohi 34 dake fadin kasar nan, nan nada jimawa ba.
Koda dai an kammala zaben kasa kuma akwai sauran lokaci sosai kafin a sake wani zabe na gaba, har yanzu lamuran siyasa na daga cikin manyan batutuwan da ake tattaunawa yayinda yan siyasa ke bin hanyoyin kafa kansu.
Dogara, tsohon shugaban majalisar wakilai, ya bayyana hakan ne ranar Alhamis, 6 ga watan Fabrairu, a wurin wani taro a kan tsaro da wata cibiya (ARDP) ta shirya a Kaduna. Ya bayyana cewar gazawar samun shugabaci nagari da zai hada
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi ma matashin nan da ya tako a kasa daga jahar Katsina zuwa jahar Kano domin murnar nasarar da ya samu a kotun koli, kabakin alheri, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
A jiya Kungiyar BZF ta ce dole Gwamna Uzodinma ya sauka daga kujerarsa nan da makonni 2. Kungiyar Biafra Zionists Federation ta yi wannan kira ne ta bakin shugabanta.
Siyasar Najeriya
Samu kari