Siyasar Najeriya
A yau Shugabannin PDP za su yi wani zaman a musamman a Garin Abuja. Idan ba ku manta ba a Watan Junairu an yi irin wannan zama bayan kotun koli ta ruguza nasarar PDP a Imo.
Mun ji cewa ana shirin kawo dokar da za ta hana a binciki Shugabannin Majalisar Tarayya. Wani ‘Dan majalisar APC ya ce shugabannin Majalisa su na bukatar kariya kamar Gwamnoni da Shugaban kasa.
Adams Oshiomhole da tsohon Gwamnan APC za su amsa kara a kotu a kan rikicin kujerar mataimakin shugaban APC na Kudu da Niki Adebayo ya bari.
Sabon kakakin majalisar dokokin jahar Kaduna, Tanimu Zailani ya bayyana yadda aka yi har ya dare wannan mukami bayan tsohon kaakakin majalisar, Aminu Abdullahi Shagali ya yi murabus a ranar Talata.
Mun samu labari cewa Mai girma Gwamnan Ondo, OluRotimi Akeredolu, ya ce goyon-bayan Shugaban kasa Buhari ya kawo sa kan mulki a zaben 2016.
Buba Galadima ya bayyana yadda aka kai aka kawo har aka ce hukumar Gwamnatin Najeriya ta bin sa bashin N349 shekaru 20 da su ka wuce.
Takanas jihar Ondo ta bayar da hutun aiki ranar Talata domin zuwan shugaba Buhari wanda ya yi daidai da ranar fara shagulgulan bikin murnar cikar gwamnan jihar, Rotimi Akeredolu, a kan karagar mulki. Wasu na ganin ziyarar ta shuga
Gwamnan Ondo ya na fuskantar barazana a kan mulki bayan ya gano cewa wasu daga cikin Jagororin jam’iyyar APC su na yunkurin yi masa adawa a zaben fitar da gwani.
APC ta ce PDP ta na kokarin sauya takardun Mataimakin Gwamna a Bayelsa. APC ta ce bankado badakalar da PDP ta ke kitsawa a Jihar Bayelsa ne tuni.
Siyasar Najeriya
Samu kari