Siyasar Najeriya
A cikin jawabin da ya fitar ranar Lahadi, Tinubu ya bayyana cewa abin takaici ne cewar har ta kai ga masu wannan buri sun kitsa dakatar da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole. "Duk da mun samu nasarar dakile yaduwar
Labari ya zo mana dazu cewa wasu sun tuge allon hoton Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole daga Sakariyar Jam’iyya da ke babban birnin tarayya da ke Abuja.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya musanta karbar kyautar naira miliyan 300 daga hannun jam’iyyar APC reshen jahar Bayelsa da tsohon zababben
An yi nasarar dawo da wasu tsabar kudin Gwamnati da aka sace a N/Delta bayan Gwamnatin Buhari ta kawo tsare-tsare domin kawo karshen satar dukiyar kasa.
Tsohon Ministan wasannin kasar nan ya ce Gwamnatin nan ba ta cika alkawarun ta ba. Mista Dalung ya kuma ce ya ji dadi da Buhari bai sake nada shi ba.
Rigimar APC ta sa wasu Gwamnonin da ke goyon-bayan Oshiomhole su na neman hanyar ganin Buhari yau domin su hana a tunbuke Shugaban APC.
Wani daga cikin manyan APC ya ce shi ne Shugaba, domin har gobe Oshiomhole bai dawo ba. Yanzu dai rigimar cikin gidan APC ta rincabe.
Za ku ji abin da Tinubu ya fada game da Osinbajo yayin da ya kara shekara yau. An haifi mataimakin shugaban Najeriyar a irin wannan rana ne a shekarar 1957.
Mun ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi tsaye domin samun maslaha tsakanin Gwamnonin APC da Adams Oshiomhole inda ake sa ran cewa za a cin ma maslaha.
Siyasar Najeriya
Samu kari