Siyasar Najeriya
Adams Oshiomhole, shugaban jam'iyyar APC na kasa da wata kotu ta jingine dakatarwar da aka yi masa ranar Laraba, ya garzaya fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da ke birnin tarayya, Abuja, da tsakar ranar Alhamis. Ziyarar ta Os
Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, kuma gwamnan jahar Ekiti, John Kayode Fayemi ya warware zare da abawa game da batun tsayawarsa takarar shugabancin kasar nan a zaben shekarar 2023.
Jam’iyyar APC ta nada sababbanin Shugabanni duk da boren ‘Yan jam’iyya. Victor Giadom ya tashi daga Sakatare, an nada Waziri Bulama.
Majalisar NEC za ta nada sabon Shugaban Jam’iyyar APC. Wata Jarida ta ce wasu gwamnonin jihohin APC sun fara neman wanda zai maye gurbin Adams Oshiomhole.
Atiku ya taya tsohon Shugaba Obasanjo murnar cika shekaru 83 a Duniya. Atiku Abubakar ya jinjinawa tsohon Mai gidansa yace Najeriya ba ta da irinsa.
Majalisar dokoki ta amince da wani kudiri da ya maida Jami’ar Abubakar Olusola Saraki ta koma Jami’ar Kwara bayan Saraki ya sauka daga mulki.
Wata Kungiyar Kudu ta na zargin Gwamnatin Shugaba Buhari da wariya. Kungiyar ta tambayi Buhari laifin me Ibo su ka yi bayan ya hana su HOS.
Kotun koli ta y watsi da bukatar sake duba hukuncin da ta yanke na kwace kujerar gwaman jihar Imo daga hannun Emeka Ihedioha na jam'iyyar PDP tare da bayar da umarnin mika ta ga Hope Uzodinma na jami'iyyar APC. Da take yanke hukun
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan ya bayyana cewa akwai bukatar yan Najeriya su dage wajen gudanar da addu’o’i ga shuwagabanninsu domin shuwagabannin su samu daman yi musu aiki yadda ya kamata.
Siyasar Najeriya
Samu kari