Siyasar Najeriya
Gwamna Prince Abiodun ya zare hannunsa daga Kwamishinan da ya zagi Aremo Segun Osoba bayan da kassasabar Kwamishinan Jihar Ogun ta nemi ta jawo Gwamna ruwa.
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki, kwamared Adams Oshiomole ya bayyana cewa ya dauki muhimmin darasi daga rikita rikitan shugabanci da ta dabaibaye jam’iyyar har
Osita Okechukwu ya ce Adams Oshiomhole babbar annobar da ke cikin APC. Dazu kun ji cewa Oshiomhole ya ruga wajen Abba Kyari game da rikicin cikin gidan APC.
Shugaban Jam’iyyar All Progressive Congress na kasa, Adams Oshiomhole ya isa sakatariyar jam’iyyar domin komawa bakin aiki bayan dakatar dashi da kotu ta yi.
A jiya Litinin, shugaban gwamnonin APC, Atiku Bagudu ya shaidawa ‘Yan jarida cewa an dakatar da taron NEC da za ayi. Ita kuma NWC ta ce yau za ta zauna an jima.
A daidai jiyan ne kuma kotun daukaka kara ta ba Adams Oshiomhole nasara. Hakan na nufin yunkurin tunbuke Oshiomhole daga kujerar Shugaban APC ya gamu da cikas.
A tattaunawarsa da jaridar Tribune ta wayar tarho ranar Litinin, Segun ya ce yanke shawarar fita daga jam'iyyar ne domin kare mutuncin magoya bayansa da ba a ga
Dazu mu ka ji cewa APC ta kira muhimmin taro game da tirka-tirkar Oshiomhole a kotu. Shugabannin Jam’iyyar APC za su zauna a taron NWC gobe da safe a Abuja.
Daga cikin gwamonin jam'iyyar APC 20, hudu ne kawai bau halarci taron ba. Sun hada da gwamnan jihar Kaduna, Yobe, Kogi da Ekiti. Batun yunkurin tsige Oshiomhol
Siyasar Najeriya
Samu kari