Siyasar Najeriya
Da yammacin yau, Lahadi, ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai gabatar da jwabi kai tsaye ga 'yan Najeriya, kamar yadda wata sanarwa daga fadar shugaban kasa
Ahmad Lawan ya ce Coronavirus ta Majalisa ta tafi hutu Cutar COVID-19 ta sa an garkame Majalisa amma ‘Yan Majalisa za su makale a Abuja gudun wani aiki ya taso.
Wasu Yarbawa sun fara kokawa da yunkurin maida gidan Muhammadu Sanusi II wajen sauke faralin ‘Yan siyasa. Kungiyoyin sun ce ka da a kawo siyasa a lamarin na sa.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya hadu da Tinubu da Surukinsa tsohon Gwamna Ajimobi. An ga Ganduje da Tinubu su na yin wata salon gaisuwa saboda annobar COVID-19.
Alamu sun nuna za a iya hana da Atiku da sauran ‘Yan siyasa takara idan aka taba dokar zabe. Sabon kudirin Majalisa zai kawowa Atiku matsala a zabe mai zuwa.
Mun ji labarin yadda Buhari da Shugabannin APC su ka kashe wutar rigimar Jam’iyya. Gwamnoni da Manyan Jam’iyya su taimaka wajen kawo sulhun da aka yi kwanaki.
Mun ji cewa tsohon Jigon APC, Segun Oni, ya yi kaca-kaca da Jam’iyya bayan ya dawo PDP. Tsohon Shugaban Jam’iyyar na APC ya na ganin gara PDP da APC sau dubu.
Wani fitaccen Jigon PDP ya fara bungun gangar takarar Sanusi a zaben 2023. Ya na ganin cirewa Sanusi rawani da APC ta yi ya jawo masa farin jini a Najeriya.
“Neman sunan da wasu manyan yan majalisar dattawa suka yi na cewa wai shugaban kasa na nuna halin ko in kula ga halin da ake ciki kawai saboda bai yi ma yan Naj
Siyasar Najeriya
Samu kari