Siyasar Najeriya
Rahoton jaridar ya bayyana cewa uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta fi son Buhari ya zabi Buba Marwa, wanda suka fito jiha daya, don ya maye gurbin mariga
Sanata Ali Ndume ya tsaya kai da fata a kan bukatar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsige shugabar kwamitin raba kayan tallafin Coronavirus, Minista Sadya Uma
Fadar gwamnatin Najeriya ta mayar da martani mai zafi ga Sanata Ali Ndume biyo bayan zargin yan gaban goshin shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi da rashin g
Hadimin shugaban kasa ya fallasa bidiyon bogin da Dino Melaye ya wallafa a Tuwita. Hadimin shugaban kasar ya gano Dino Melaye ya na kokarin yaudarar Jama’a.
Wani matashin dan jarida, kuma mataimakin mai tace labarai a jaridar Brittle Paper, Otosirieze Obi-Young ya rasa aikinsa bayan ya caccaki matar Gwamna El-Rufai
Majalisa ta ce tsare-tsaren da Gwamnatin Buhari ta kawo ba ya kai ga Talakan asali. Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamilla sun yi kaca-kaca da tasirin irinsu CCT.
Mun ji labari cewa Najeriya za ta bukaci Tiriliyoyi daga babban bankin Duniya. Ministar kudi ta ce Gwamnatin Buhari za ta sake neman wannan bashi kwanan nan.
A halin yanzu an fara kiran Gwamna Bello Matawalle ya koma Jam’iyyar APC a Zamfara. Amma Gwamnan Zamfara ya ce ba ta lissafin sauya-sheka ya yi ba a yanzu.
Mun kawo abubuwan da ba ka sani ba game da Adams Oshiomhole. Daga ciki shi ne asalin Adams Oshiomhole Musulmi ne sai dai daga baya Matarsa ta shi ya yi ridda.
Siyasar Najeriya
Samu kari