Siyasar Najeriya
Dino Melaye ya bayyana cewa Najeriya ta siyar da danyen man fetur tsawon shekaru 64 amma ta gaza ciyar da al’ummanta na makonni biyu a lokacin da aka rufe kasar
Ya taba rike mukamin babban darekta (DG) na kungiyar ma su harkar inshora a Najeriya (NIA) a shekarar 2010. A wani jawabin da ya fito daga ofishin Yunusa Tanko
Gidauniyar Kwankwasiyya, ta tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ta bayyana damuwarta bisa yadda gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya yi fatali
An kama mutanen ne bayan wani faifan bidiyonsu da su ke zagin shugabannin ya kewaya a dandalin sada zumunta. Mutanen uku da aka kama sun hada da wani dattijo da
Wasu daga cikin mambobin majalisar zartarwa (FEC) sun fura kulle ganin yadda za su cicciba daya daga cikinsu da zai zama madadin marigayi Abba Kyari, tsohon shu
Uwargida Amuda Adekele, wanda yar kasuwa ce a jahar Legas ta shigar da Atiku kara ne bisa yin amfani da hotonta a yakin neman zabe ba tare da neman izininta ba.
Mataimaki na musamman ga shugaba Buhari, Buhari Sallau, ne ya sanar da hakan a shafinsa na dandalin sada zumunta (tuwita). Za a iya kallon jawabin shugaba Buhar
A cikin sakon sanarwar, mai dauke da sa hannun Patrick A. Giwa, magatakardar majalisa, an shawarci sauran hadiman mambobin majalisa su cigaba da zama a gida zuw
Hakan na kunshe ne cikin jawabin da Suleiman Yola, daya daga cikin shugabanni a kungiyar PSB, ya fitar ranar Asabar a Abuja. A cikin sanarwar, Yola ya bayyana
Siyasar Najeriya
Samu kari