Siyasar Najeriya
Tsohon gwamna Sanata Theodore Orji ya batar da N38.8 a lokacin da ya ke gwamnan Jihar Abia na shekara 8 har 2015. Sanata Orji ya fasa kwai gaban Hukumar EFCC.
Iliyasu ya ce Malam Lawal Maradun ya kasance babban malami a tsangayar ilimin jarida a kwalejin kimiyya da fasaha ta Abdu Gusa dake Talatan Mafara kafin nadin.
Mun kawo maku yadda ake ganin Ibrahim Gambari zai yi wa Gwamnatin Shugaba Buhari a amfani a fadar Shugaban kasa bayan ya gaje kujerar Abba Kyari a Aso Villa.
Babu labarin cewa an dauki wani abu a cikin ofishin, sannan ba a san dalili ko niyyar da yasa aka balle ofishin ba. Kalu, shugaban kwamitin kafafen yada labarai
A wata wasikar da Buhari ya aikawa majalisar, ya nemi amincewarta da Diana Okonta (daga kudu maso kudu), Ya'ana Yaro (daga arewa maso gabas) a matsayin darektoc
Tun 2016 dai ake fama da rigimar cikin gida a Jam’iyyar PDP a jihar Ogun. Dazu majalisar NWC ta shugabanin Jam’iyyar PDP su na rigima da Yaran Buruji Kashumu.
Shehu, wanda nadinsa ya fara aiki a ranar 19 ga watan Maris, zai shafe zangon farko mai wa'adin shekaru biyar hukumar RMAFC tare da zabin sabunta nadinsa na zan
Jonathan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi, 10 ga watan Mayu yayin da gwamnan jahar Bayelsa, Duoye Diri ya rantsar da shuwagabannin jam’iyyar PDP a Yenagoa.
A goben nan ne ake sa ran Majalisa za ta zauna da Uzor Kalu bayan ya fito daga gidan yari. Sanatan da aka saki ranar Juma’a daga cikin gidan yari zai koma aiki.
Siyasar Najeriya
Samu kari