Siyasar Najeriya
A yayin da ake hira da gwamnan Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed kwanaki, tambayoyin wani ‘Dan jarida sun sa Gwamnan Bauchi ya harzuka ya yi fushi a gaban jama’a
Kwamared Adams Oshiomhole ya jadadda cewa lallai zaben kato bayan kato za a gudanar yayin zaben fidda gwani na gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress a Edo
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Alhaji Kabiru Adjoto, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya taimaka ya sanya baki a rikicin APC a jihar.
Ministan harkokin cikin gida ya bayyana ‘Yan siyasa 2 da su ka taimaka masa a rayuwa. Tun kafin Shugaban kasa Buhari ya ba sa mukami ya ce ya ke koyi da shi.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya sun mamaye sakatariyar jam’iyyar adawa ta PDP, dake garin Lafiya ta jahar Nassarawa a ranar Juma’a, 29 ga watan Mayu...
Daga karshe sanarwar hukumar BSIEC ta jaddada manufar hukumar na gudanar da zaben gaskiya da gaskiya tare da tabbatar da an yi adalci a wajen gudanar da zaben
Smart ya bayyana haka ne yayin da yan majalisa suke tafka muhawara game da sabon kasafin kudin 2020 da Buhari ya mika musu a ranar Alhamis, 28 ga watan Mayu.
Mun ji cewa zabe ya jawo baraka a cikin gidan Jam’iyyar APC a Jihar Kuros Riba. Jam’iyyar APC ta wargaje gida biyu a Jihar Kudancin Najeriyar.dama tun tuni
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta jaddada ikon hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) na kwace rijistar wasu jam’iyyun siyasa wadanda suka ki biyayya har 74
Siyasar Najeriya
Samu kari