Siyasar Najeriya
Sanata Peter Nwoboshi da Ministan N/Delra su na rigima a kan kwangiloli a NDDC. Ministan Shugaba Buhari ya shiga cikin zargin badakalar N500m a Neja-Delta.
Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ya ce shakka babu gwamnan jihar mai ci Godwin Obaseki ne zai lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC da za a yi.
Yanzu nan mu ka ji cewa wani tsohon Gwamnan Ondo ya mutu a Najeriya. Tsohon Gwamna Bamidele Olumilua da ya yi mulki a lokacin Ibrahim Babangida ya kwanta dama.
A jiya Alkalin Kotun Abuja ya ki sakin wani ‘Dan Majalisa da ake tuhuma da badakalar satifiket. A karshe Alkali ya bada belin ‘Dan Majalisar na Kwara a kan N5m
Shugabar NPA Miss Hadiza Bala-Usman ta bar tarihi a Gwamnatin Tarayya. A baya NPA ta na ba Gwamnati N18bn, amma yanzu gwamnati ta na tashi da N30bn daga NPA.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa sun tallafa wa Adams Oshiomhole da dukiyarsu don ganin ya zama gwamnan jihar a lokacin da bai da ko sisi.
Kwamitin ya bayyana cewa ya yi matukar farin cikin samun nasarar shawo kan Oni har ya amince ya koma jam'iyyar PDP tare da 'yan gani kashenin magoya bayansa. A
APC ta bayyana cewa duk wani mamba nata da ya karbi mukamin siyasa daga hannun Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa wanda yake dan PDP ya sani cewa ya barta.
Jiya ne Jami’an tsaro su ka damke Shugaban APC da laifin wawurar kudin Jam’iyya. Ana zargin wani Shugaban APC da laifin wawurar kudin Jam’iyya a Jihar Neja.
Siyasar Najeriya
Samu kari