Siyasar Najeriya
Dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar, Adamu Atiku, ya ce kafofin watsa labarai ne suka sauya furucinsa a kan takarar mahaifinsa a 2023.
Gwamna Amadu Fintiti PDP ya tsoma baki a rigimar APC, ya fadi wanda zai yi nasara. Godwin Obaseki zai fafata da mutane biyar wajen samun tikitin APC a 2020.
Mun ji cewa wasu sun bukaci Jam’iyyar APC ta hana Gwamnanta tsayawa takara a Edo. Maganar APC ta hana Gwamnanta tikitin tazarce ya na kara karfi a halin yanzu.
Atiku ya yi takarar neman kujerar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP a zaben 2019, amma sai ya sha kasa a hannun shugaba Muhammadu Buhari, dan takarar jam'iyy
Kenneth Imasuagbo, dan takarar PDP a zaben gwamnan jihar Edo ya ce yana da tabbacin cewa zai yi nasara a zabe mai zuwa domin ubangiji ya sanar masa da hakan.
Mun kawo maku yadda Janar Sani Abacha ya sha ban-ban da sauran Shugabannin Najeriya. Janar Abacha ya mutu ne kwatsam cikin wani hali mai ban mamaki a kan mulki.
A wani sabon salo na nuna cewa babu wata rufa - rufa, APC ta like takardun bayanan dukkan 'yan takarar a wani allon bango da ke hedikwatar jam'iyyar. Jam'iyyar
Kungiyar IPOB ta kashe fiye da Naira miliyan 30 da nufin bata Gwamnatin Najeriya a waje. IPOB ta na batar da $85, 000 a Amurka da Turai saboda bata Gwamnati.
Za ku ji abin da ya sa Gudaji Kazaure ba ya magana da Hausa a zauren Majalisa ba. A wata hirar ya fadi dalilin da ya sa albashi da alawus su ke karewa da wuri.
Siyasar Najeriya
Samu kari