Siyasar Najeriya
A jihar Borno za ku ji irin ayyukan da Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi a shekara guda. Gwamnatin APC ta Babagana Zulum ta kinkimo ayyuka 375 a watanni 12.
A karshen makon nan wani Jagoran APC ya barke da kuka, ya ce Arewa ta na cikin matsala a mulkin Buhari. Ya ce don mun zabe, ka, ba zai hana mu fada maka gaskiya
Mun ji cewa kudin da Jihar Kaduna ta ke samu ya ƙaru da Biliyan 33 a shekara 5. Gwamna Nasir El-Rufai ya ribanya abin da Kaduna ta ke samu da nunki hudu yanzu.
Dazu mu ka ji cewa Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo, ya ce zai fadi mataki na gaba da zai dauka bayan ya zauna da shugaban kasa Muhammadu Buhari a Aso Villa.
Shehu Sani ya soki matakin da Buhari ya dauka a Jihohin Najeriya saboda dodan gona. ‘Dan siyasar ya ce abin da ya fi dacewa shi ne ayi maganin ‘Yan bindiga.
Fani-Kayode, FFK ya fito ya yi magana, ya ce Aisha Buhari ta wuce a wulakantata. Kayode ya ce rigimar Hadiman Aisha Buhari ya nuna Buhari ya rasa iko da kasa.
Shugaba Buhari ya yi wa Ministansa ta’aziyyar rasuwar danuwansa. Mutuwa ta sa Buhari da Abokin gaban Amaechi irinsu Nyesom Wike sun yi wa Minista ta’aziyya.
Mun ji cewa an samu baraka a Jam’iyyar PDP bayan APC ta hana Obaseki neman takara. An fara samun rikicin cikin gida a Jam’iyyar PDP ne saboda Gwamna Obaseki.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya sha alwashin daukar mataki yayinda ya zargi wasu yan siyasa da gayyato yan daba da shigo da makamai jihar gabannin zabe.
Siyasar Najeriya
Samu kari