Siyasar Najeriya
Mun kawo maku jerin manyan ‘Yan siyasan APC da PDP da ake yi wa hangen kujerar Sanatan Legas. Daga ciki akwai A. Ambode, Abike-Dabiri, da Sanata Gbenga Ashafa.
Mun kawo maku takaitaccen tarihin Abiola Ajimobi, tsohon Gwamnan da cutar COVID-19 ta kashe. Marigayin ya yi jinya na kwanaki 18, inda a karshe ya rasu yau.
Dakatar da Adams Oshiomhole daga kujerar APC ya barka Jam’iyyar APC inda hakan ya dagwulawa Bola Tinubu lissafi a Jam’iyyar APC yayin da aka dumfari 2023.
A cikin wasu jerin sakonni da ya wallafa a shafinsa na Tuwita, Fayose ya bayyana cewa; "APc ta fada rikici saboda Allah ya na fushi da jam'iyyar a kan take hakk
Kwamitin masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC ya sanya kujerar mataimakin sakataren jam'iyyar, Victor Giadom a kasuwa domin a cewarsa tun a 2018 ya bar mukamin.
Oshiomhole ya bayyana hakan ne ga gidan talabijin na Channels yayin da suka tuntube shi domin jin ta bakinsa dangane da tabbatar da dakatar da shi da wata kotun
Wani Alkali a Abuja ya tsawaitawa Gwamnatin Edo umarnin hana cafke Adams Oshiomhole. An hana Gwamnan Edo taba Shugaban APC bisa zargin satar kudin gwamnati.
Biyo bayan tsige shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole da kotu ta yi, wani jigon jam'iyyar ya nuna farin cikinsa a kan haka, ya ce sun samu yanci.
Tsohon Gwamnan Jihar Gombe ya shiga cikin masu zawarcin Godwin Obaseki. I. Dankwambo ya ce ya na goyon bayan Abokinsa kuma ‘Danuwansa a siyasa ya zarce a Edo.
Siyasar Najeriya
Samu kari