Siyasar Najeriya
Gwamnan Jihar Ekiti ya dura kan Mai ba Shugaban kasa Buhari shawara a rikicin APC. Kayode Fayemi ya karyata rahoton zuwa wurin Shugaban kasa da Victor Giadom.
Femi Fani-Kayode ya ba Bola Tinubu shawarar abin yi a rigimar Jam’iyyar APC. Fani-Kayode ya ce karshen Tinubu ya zo a siyasa tun da aka fatattake su a APC.
Kusoshin da aka kafa Jam’iyya da su za su halarci taron NEC da ya raba Jam’iyya domin kawo karshen rikicin APC amma Yaran Tinubu sun yi watsi da taron na yau.
Duk da kwamitin gudanarwa na jam'iyyar APC ya sanar da sunan Abiola Ajimobi a matsayin shugaban rikon kwarya, Giadom ya yi gaban kansa wajen sanar da cewa shine
Rt. Hon. Rotimi Amaechi ya bayyana matsayarsa a rigimar cikin gidan jam'iyar xAPC. Ministan kasar ya ce sam bai san komai a game da rigimar da ake yi a APC ba.
Jim Nwobodo wanda Dattijon ‘Dan siyasa ne, ya ba Inyamurai kujerar Shugaban kasa da zarar Buhari ya gama mulki. Nwobodo ya taba yin gwamna a jihar Anambra.
Rundunar yan sandan Najeriya ta jadadda cewar ta rufe hedkwatar APC ne domin tabbatar da doka da kuma hana barkewar rikici a yayinda jam'iyyar ke cikin rudani.
‘Ya ‘yan Jam’iyyar APC sun kai wa kwamitin yin sulhu korafi fiye da 150. Mum kuma ji cewa Victor Giadom ya aikawa manyan Jam’iyya goron gayyatar taron NEC.
A jiye ne kotu ta bankara Yan PDP da Hukumar INEC a kan neman takarar Obaseki. Mun kuma ji cewa Victor Giadom ya aikawa manyan Jam’iyya goron gayyatar taron NEC
Siyasar Najeriya
Samu kari