Siyasar Najeriya
Dan gaba-gaba cikin masu neman tikitin takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Edo Mista Gideon Ikhine, ya janye wa Gwamna Obaseki.
Manyan dattijan yankin kudu da suka rattaba kan hannu a kan takardar karar sun hada da shugaban kungiyar dattijan kabilar Yoruba; Reuben Fasoranti, takwaransa
Da yake sanar da hakan ga wakilin kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) a ranar Litinin, Adjoto ya ce ya yanke shawarar fita daga jam'iyyar APC bayan ya tunt
A yau, Litinin, 22 ga watan Yuni, 2020, jam'iyyar APC, ta gudanar da zaben fidda dan takararta a zaben kujerar gwamnan jihar Edo, wanda za a yi a watan Oktoba.
Yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Ribas ta ce sam bata aminta da Igo Aguma ba a matsayin mukaddashin shugaban jam’iyyar na jihar ba.
Kura ya taso a jam'iyyar Peoples Democratic Party bayan sauya shekar mataimakin gwamnan jihar Ondo, Agboola Ajayi zuwa jam'iyyar, ana ganin an fi bashi fifiko.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar sirri tare da gwamnonin jam'iyyar APC kan rikicin shugabanci da ya kawo kai gadan-gadan a tsakanin yan jam'iyyar
Kadiri ya bayyana mamakinsa a kan yadda jam'iyyar APC za ta mika takarar shugaban kasa ga Tinubu a shekarar 2023 idan har yankin kudu maso yamma ne zai fitar da
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Zulum ya dauki sunayen wasu Matasa 300 da za a nemawa aikin-yi. Gwamnatin Jihar Borno ta bada shawarar a ba Matasa aiki.
Siyasar Najeriya
Samu kari