Siyasar Najeriya
Masu bada shawara a kan tattalin arziki sun ce tallafin da za a bada zai iya gamuwa da cikas. Masana sun ba Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari wasu shawarwari.
A cikin wata ta daban, shugaba Buhari ya bukaci majalisar dattijai ta amince da nadin sabbin kwamishinoni uku a hukumar daidaito a rabon mukami da daukan aiyuka
Jam'iyyar All Progressives Congress na kokarin hada kan 'ya'yanta a fadin kasar domin ta yi nasara kan jam'iyyar Peoples Democratic Party a zabukan Ondo da Edo.
Bola Tinubu, Rotimi Amaechi, da Nasir El-Rufai sun fara harama na zaben 2023. Ministan Buhari da wasu manyan Gwamnonin APC sun fara harin siyasar tun yanzu.
Abdulazeez Musa YarAdua ya fede rigimar cikin gidan APC, ya ja kunnen Shugabannin Jam’iyya. ‘Dan siyasar kanin tsohon shugaban kasa Marigayi Ummaru Yar’adua ne
'Diyar Asiwaju Bola Tinubu ta samu alfarmar shiga kwamitin zakulo Matasa 20, 000 da za a dauka aiki a Legas. Sauran mata su ne Modupe Ola, da Serena Edward.
Farfesa Adesugba lauya ne da ke da kwarewa ta musamman a bangaren raya tattalin arziki da habaka harkokin kasuwanci a ciki da wajen Najeriya. Kafin nadinsa, Far
Kwamishina mai kula da harkar yada labarai da ilimantar da ma su kada kuri'a, Festus Okoye, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana lokacin da ake gudanar da
Jam’iyyar PDP ta shawarci mataimakin gwamnan jihar Ondo, Ajayi Agboola da ya yi murabus daga kan kujerarsa tunda a yanzu ya bar jam’iyyar APC mai mulki a jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari