Siyasar Najeriya
Wani daga cikin jagororin Jam’iyyar PDP ya ce zai marawa APC baya a zaben Jihar Edo. Wannan ya sa PDP ta shiga tsilla-tsilla bayan ta ba Godwin Obaseki tuta.
Wani Jigon PDP ya fadi wadanda su ka yi kutun-kutun wajen sauke shugabannin. APC. A cewarsa Nasir “El-Rufai da wasu Mutum 3 su ka sa aka tsige Adams Oshiomhole.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa ya yi matukar farin ciki da babbar jam’iyyar adawa ta All Progressives Congress (APC) ta tsinci kanta a rikici
Mun ji abin da ya sa Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga rakiyar Adams Oshiomhole a APC. Dole Buhari ya kwarewa Oshiomhole baya domin dinke barakar APC.
Da alamu a taron NEC, shugaba Buhari da wasu sun kunyata tsohon Shugaban APC, Victor Giadom. Shugaban Jam’iyya bai samu damar magana a zaman NEC din aka yi ba.
A ranar Alhamis ne Atiku, dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2019, ya wallafa a shafinsa na tuwita cewa; "PDP ce kyakyawan misali na jam'iyyar da zata kar
Manyan PDP sun yi wa Jam’iyyar APC ta’aziyyar Sanata Abiola Ajimobi. Jam’iyyar PDP ta na rokon Ubangiji ya ba Najeriya damar hakurin wannan rashi da aka yi.
Majalisar NWC ta ce ba ta sabu ba domin taron NEC da su Buhari su ka yi ya sabawa doka. A ranar Alhamis din ne kuma aka ji labari cewa Abiola Ajimobi ya rasu.
Mambobin gudanarwa na Adams Oshiomhole (NWC) sun yanke shawarar garzayawa kotu domin kalubalantar hukuncin kwamitin gudanar da harkokin jam’iyyar na rushe su.
Siyasar Najeriya
Samu kari