Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya karyata fadin cewa ba zai je jihar Edo don jagorantar kamfen din gwamnan jam'yyar APC ba ya ce makircin magauta ne.
A makon nan Mahadi Shehu ya fito fili ya bayyana yadda Gwamnan Katsina ya ke bindiga da biliyoyi, Ana zargin cewa an saci kudi har Naira 24 a gwamnatin APC.
Makonni kadan da suka gabata ne Gwamna Godwin Obaseki dai ya sauya sheka daga APC ya koma PDP kuma jam'iyyar ta tsayar da shi takara ba tare da wata-wata ba.
Wase ya ce sashe na 44 na kundin tsarin mulkin Najeriya ya bawa dukkan 'yan kasa ikon mallakar dukiya mai motis ko ta girke, kuma bai kamata a hana wani dan kas
Gwamna Udom Emmanuel ya ce bai taba samun wani kudin yaki da Coronavirus a hannun Gwamnatin Tarayya ba. A cewarsa babu ficika da ta shigo hannunsa daga Abuja.
Shehu Sani ya ce a halin da mutane su ke ciki, rashin imani ne a ƙara kuɗin fetur. A watanni biyar da su ka wuce, gwamnati ta ƙara haraji, sannan an rufe gari.
Manyan kungiyoyi da ‘Yan siyasa sun fara fafutukar ganin Ibo sun karbi mulkin kasa, su na kokarin ganin Inyamuri ya zama Shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Ayodele Peter Fayose ya rufewa manyan APC kofar komawa jam’iyyar PDP. Yanzu haka ana rade-radin Hadimin Buhari zai koma PDP.
Mambobin kungiyar, kamar yadda aka lissafosu a cikin sanarwar, sun hada da tsohon shugaban majalisar wakilai, Ghali Umar Na'abba, tsohon mataimakin gwamnan babb
Siyasar Najeriya
Samu kari