Siyasar Najeriya
Sanata Dino Melaye ya nesanta kanshi daga wani alkawari da yake nuni da yace zai bayar da motoci guda goma idan har Atiku ya samu nasara akan Buhari a kotu. Wani shafin Twitter da yake nuni da kamar na Sanatan ne yayi alkawarin...
A ranar Asabar ne gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun; da dan takarar kujerar gwamnan jihar karkashin jam'iyyar APM, Adekunle Akinlade za su san makomarsu. A yau Talata ne kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar ta bayyana cewa ta sh
Hakan ya biyo bayan karar da Umar Ballah na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya shigar na kallubalantar nasarar Mr Dan'Agundi kan rashin samun kuri'u mafi rinjaye kamar yadda doka ta tanada. A yayin da kotun ta ke yanke hu
Mun ji cewa Gwamnati ta gano yadda aka bankado wasu Dala biliyan 2.4 na kudin da aka sace a Gwamnatin Abacha a lokacin da tsohon shugaban kasar na Soji.
Gwamna Makinde ya cirewa Gwamnoni zane a kasuwa bayan ya fadi hanyar satar kudin kwangila inda yace kashi kusan 50% na kudin kwangila asusun Gwamna yake komawa a Jihar Oyo.
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ovie Omo-Agege, ya yabawa mutanen Delta ta tsakiya bayan ya yi nasara a kotu. Omo Agege ya ji dadin tika ‘Yar takarar Jam’iyyar PDP da kasa a zaben na bana.
A ranar Juma'a ne Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rantsar da sabbin zababbun kwamishinoni 20 a jihar. A yayin rantsar da sabbin kwamishinonin zuwa majalisar zartarwa ta jihar, Gwamnan ya dora mu su alhakin wanko ma'aikatan
A wani mataki mai daukan hankali, hotunan yakin neman zabe na takarar shugabancin kasar nan dauke da hoton shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomole da gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai sun bayyana.
Kamar yadda muka kalato daga jaridar The Punch, ga wasu kasurguman masu laifi 10 wadanda suka yi wa hukumomin tsaro layar zana a yayin da ake ci gaba da neman su ruwa a jallo sanadiyar miyagun laifuka da suka aikata.
Siyasar Najeriya
Samu kari