Siyasar Najeriya
A ranar 6 ga watan Oktoba ne gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rantsar da sabbin kwamishinoni 20 da sauran 'yan majalisarsa inda ya bawa Manu-Soro rikon ma'aikatar kudi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa Manu-Soro ya sa
Kwamishin yada labarai da sadar wa na jihar Bauchi, Dakta Ladan Salihu, ne ya sanar da hakan ga manema a Bauchi ranar Laraba. Ya bayyana cewa canje-canjen da aka yi sun fara aiki nan take, ba tare da bata lokaci ba. Ya ce an mayar
Dan takarar jam’iyyar APC a zaben kujerra gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu da jam’iyyar APC sun daukaka kara sakamakon rashin gamsuwa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe . A ranar Laraba ne Ahmed Aliyu da jam’iyyar APC...
A yau jaridar Legit.ng ta kawo muku wani takaitaccen tarihin kasar Najeriya. Idan a ba a manta ba, a ranar 1 ga watan Oktoban shekarar da muke ne a gudanar da bikin murnar cikar kasar shekaru 59 da samun 'yancin kai.
Daga karshen rahotanni daga jaridar Daily Trust sun tabbatar da cewa, gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, yana gab da kafa majalisar zartarwa ta jihar, yayin da ya fidda sunayen kwamishinoninsa.
A jihar Taraba zagin Gwamna ya sa an kori Saurayi daga Jami’a. Jami’ar Jihar Taraba ta sallami Joseph Israel wanda ya fara karatu bana saboda yawan sukar Darius Ishaku da yake yi a Facebook.
Tsohon mai bawa gwamnan jihar Kano shawara a fannin addini, Hon Ali Baba a gama lafiya Fagge, yayi bayanin irin tsananin wahalar da suka sha kafin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya cire jar hular dake kanshi...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin tsofin ministocinsa da suka yi aiki tare da shi a lokacin da ya mulki Najeriya a mulkin soji daga watan Janairu na shekarar 1984 zuwa watan Agusta na shekarar 1985. A hotunan gana
Mr Festus Okoye, kakakin hukumar INEC na kasa, shi ne ya labarta hakan a ranar Talata yayin wani shirin sanin makamar aiki da horaswa da aka gudanar a kwalejin gwamnatin tarayya da ke garin Okene.
Siyasar Najeriya
Samu kari