Siyasar Najeriya
A yayin da wasu bangarori a kasar ke kiraye-kirayen shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi ci gaba da mulkin kasar nan a wani sabon wa'adi na uku, mashahurin dan hamayya, Buba Galadima, yayi martani game da bukatar.
Tsohuwar matar gwamnan jihar Kogi, Aisha Abubakar Audu ta fito da gasken-gaske domin damawa da ita wajen neman kujerar gwamnan jihar. A cewar Aisha, idan aka zabe ta a ranar 16 ga watan Nuwambar nan, za ta kawo karshen talauci...
Tun a farko dai dama wasu 'yan Najeriya ne karkashin kungiyar dake goyawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya suka bukaci a yiwa kundin tsarin mulkin Najeriya gyara ta yadda shugaban kasar zai samu damar zarcewa a karo na uku...
Abin da Jastis Shamaki ta fada ya wanke Gawuna da Sulen-Garo daga zargin da ake yi musu na yaga sakamakon zaben mazabar Gama, lamarin da yasa har jami'an 'yan sanda suka kama su a daren ranar 10 ga watan Maris. "Takardun sakamakon
Sanata Elisha Abbo na Adamawa ta Arewa ya na zargin sabon Gwamnan PDP da jefa Jam’iyya cikin matsala. Elisha Abbo ya na ganin gwamna Amadu Fintiri zai rusa PDP a jihar.
A yau Laraba 2 ga watan Satumbar shekarar 2019 ne kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar Kano za ta yanke hukunci akan wanda yayi nasara a zaben gwamnan jihar Kano da aka yi a watannin baya da suka gabata...
A daidai lokacin da aka fara lissafin zabe mai zuwa da kuma kokarin samun shiga da iko a jam’iyyar APC, Attahiru Bafarawa yace kishin-kishin din da ake yi na tasirin Tinubu a APC ya na raguwa.
A yayin zantawa da kamfanin dillancin labarai na Najeriya a ranar Lahadi cikin birin Abuja, Georage ya ce za'a samu babban kaso na rangwamin kalubalai da kasar nan ta ke fuskanta matukar an dage wajen samar da aikin yi ga matasa.
Sanata Shehu Sani ya fadawa Hadimar El-Rufai ta je ta nemi Mijin aure a wani rikici. Masu bibiyar shafin sada zumunta na Tuwita sun shaida wannan ‘yar takaddama da ta kaure tsakanin manyan kwanan nan.
Siyasar Najeriya
Samu kari