Siyasar Najeriya
Mun samu wani bidiyon Jagoran PDP ya na rokon afuwa daf da ajali zai zo masa. Buruji Kashamu ya nemi gafarar Abokin hamayyarsa ya na gargarar mutuwa a Legas.
Aminu Balele Kurfi, makusancin Mamman Daura ya bayyana cewa ubangidan nasa ya tafi Landan ne domin duba lafiyarsa kamar yadda ya saba yi lokaci zuwa lokaci.
Jam’iyyar Democratic Party (PDP) a Abuja ta yi babban kamu na mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sama da guda dari biyu bayan sun sauya sheka.
Mun ji Gwamna Kayode Fayemi ya yi watsi da hotunan takarar Shugaban kasa. Gwamnan na Ekiti ya ba Masoyansa kunya, ya zargi masu yada hotunan 2023 da kinibibi.
Fastocin kamfen din gwamnan Ekiti, Dr Kayode Fayemi, na neman takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2023 karkashin jam'iyyar APC ya karade soshiyal midiya.
Mun ji cewa Jamian tsaro su na binciken wani Hadimin Ganduje da ake zargi da raba makamai da da tunzura Magoya bayansa. Yanzu ‘Yan Sanda sun gayyaci M. Bakwana.
Fadar Shugaban kasa ta ce Adams Oshiomhole da Ibrahim Gambari ba su da niyyar magudi a Edo, bayan bidiyon Oshiomhole da ya fito ya sa PDP ta na zargin haka.
Mukaddashin Shugaban ma'aikatar NDDC da ya sume a Majalisa ya yi magana. Farfesa K. Pondei ya yi mamaki da ya ji wasu su na tunanin wasan kwaikwayo na ke yi.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai, ya yi watsi da gurbin mutum talatin-talatn da aka ba kowannesu yayinda gwamnati za ta dauki ma'aikata 774,000.
Siyasar Najeriya
Samu kari