Siyasar Najeriya
An caccaki Sanata Orji Uzor Kalu, kan maganar da yayi ta takarar shugabancin kasa a shekarar 2023, inda aka jiyo shi yana cewa babu bangaranci a jam'iyyar APC..
Gwamna Hope Uzodinma ya bayyana cewa yanzu ya yi wuri da za a fara magana game da dan takarar da za a mika wa shugabancin kasa don Buhari bai sauka ba tukuna.
Bisa dukkan alamu takarar Mutanen Ibo a 2023 ta na samun goyon baya daga manyan Arewa. ‘Dan siyasar Kano ya ce ya na goyon bayan Inyamurai, amma da sharadi.
Yayin wata hirarsa da jaridar vanguard, Ojougboh ya yi zargin cewa kowanne mamba a majalisar dattijai ya karbi N20m, yayin da kowanne mamba a majalisar wakilai
PDP ta jihar Edo ta yi wa Magoya bayanta shelar su fita su yi zabe. Jam’iyyar ta kai karar tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole wajen Shugaban kasa.
Ba dole ba ne jam’iyyar APC ta tsaida ‘Dan Kudu a matsayin Shugaban kasa a 2023. Sanata Orji Kalu ya bayyana haka, ya ce babu tsarin kama-kama a dokar su a APC.
A jiya ne mu ka ji Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki matakin kawo karshen rikice-rikicen da ake yi a APC. Buhari ya koka game da rigimar da ake samu.
Ya bayyana cewa domin tabbatar da cewa ba a ci kudin gwamnati a banza ba, tallafin kayan aiki kawai za a bawa manoma ba kudi ba, kamar yadda aka saba yi a baya
A 'yan shekaru baya bayan nan, jihohin arewa da dama sun tsinci kansu cikin matsalolin rashin tsaro da suka hada da rikicin manoma da makiyaya, barnar dukiya da
Siyasar Najeriya
Samu kari