Siyasar Najeriya
Shugaban kasa ya yafewa tsohon Gwamna Marigayi Ambrose Alki da aka samu da laifi a 1985. Olusegun Obasanjo ya ki halatar babban zaman da aka yi jiya da rana.
Farfesa Yemi Osinbajo ya yi magana game da neman takara a zabe mai zuwa na 2023. Osinbajo ya ce burinsa bautawa Najeriya ba neman takarar Shugaban kasa ba.
Kungiyar dake goyon bayan Igbo suyi shugabancin kasa ta (IPSC), ta ware mutane 11 daga yankin Kudu maso Yamma da ake sa ran zasu fito takarar shugabancin kasa..
Wasu magangangun da Jigon APC, Bola Tinubu ya yi kusan shekaru 25 da su ka wuce sun tada kura. A 1997 Tinubu ya na cewa ban yarda da Najeriya ‘kasa daya’ ba.
A daidai lokacin da zaben gamnan jihar Edo ke karatowa, babbar jam'iyyar APC mai mulki tayi asarar daya daga cikin jigon jam'iyyar, inda ya canja sheka zuwa...
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta reshen jihar Kano (KANSIEC) ta ce tuni ta fara gabatar da shirye-shiryen zaben kananan hukumomi da za a gabatar a jihar...
Jihar Borno na shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a watan Nuwamban 2020, hakan na zuwa ne bayan shekaru 13 sakamakon yawan hare-haren ta'addanci a jihar.
A wata sanarwar da jam'iyyar ta fitar a yau Laraba, 26 ga watan Agusta, ta bakin mai magana da yawunta Kola Ologbondiyan, ta bayyana gwamna Seyi Makinde na...
A jiya Gwamna Nyesom Wike ya wargazawa APC da tsohon gwamna lissafi a Jihar Ribas, Chidi Llyod ya sauya sheka daga APC zuwa Jam’iyyar APC gabanin siyasar 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari