Siyasar Najeriya
A Oktoban nan ne PDP da APC za su fafata wajen lashe kujerun ‘Yan Majalisar Tarayya. : PDP da APC za su ja daga ne a Jihohin Bayelsa, Imo, Filato, da Legas
Fitaccen Malamin addini nan Dr. Ahmad Gumi, ya soki Gwamnatin Tarayya. Ahmad Gumi ya ce bai kamata a rufe iyakoki, da kuma kara farashin wutar lantarki ba.
Gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta sanar da shirinta na mayar da hukumar bayar da shaidar katin dan kasa (NIMC) karka
Har yanzu Sufetan ‘Yan Sanda na kasa ya gaza kawo Vijah Opuama gaban kotu. Opuama ya na cikin wadanda su ka tsaya takarar gwamna a Bayelsa a jam'iyyar adawa.
Wata kungiyar siyasa mai suna BAT project 23 tana zawarcin babban jigon jam'iyyar APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu, cewa ya fito takarar shugaban kasa a 2023.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar dattawa, Sanata Abaribe ya ja kunnen yan kudu da kada su yarda da goyon bayan shugabancinsu da Gwamna El-Rufai ke yi a 2023.
Jiya PDP ta ce za ta doke Jam’iyyar APC mai mulki a zaben Gwamnan Jihar Ondo. Jam’iyyar ta maidawa Tinubu martani ne bayan ya kira PDP da mushe kwanaki a Akure.
Za ku ji yadda wani Jigon APC ya shigar da kara kotu, ya na so Oshiomhole ya dawo kujerarsa. Kalu Agu ya na kalubalantar tsige Majalisar Oshiomhole da aka yi.
Fusatattun 'ya'yan jam'iyyar All Pregressives Congress (APC) sun gudanar da zanga-zanga a kan zargin wani jigon jam'iyyar da kokarin tursasa masu yan takara.
Siyasar Najeriya
Samu kari