Siyasar Najeriya
Mista Ayodele Fayose ya ce ya yarda da abin da Obasanjo ya fada a kan mulkin APC. A cewarsa, Obasanjo ya yi gaskiya, Najeriya ta na rushewa a mulkin Buhari.
A yayinda aka shiga makon zaben gwamnan jihar Edo, tsohon shugaban APC na kasa, John Oyegun, ya ki nuna goyon bayan Osagie Ize-Iyamu, dan takarar jam’iyyarsa.
Gwamnatin Amurka ta ce ta saka wa wasu mutane takunkumi hana su shigar ƙasar ta saboda magudin zabe da suka yi yayin zabukkan gwamna a jihohin Kogi da Bayelsa.
Jam’iyyar PDP ta ce Bola Tinubu ya na shirin sayen kuri’ar mutanen Edo. Kakakin APC a zaben Edo ya ce za ayi amfani da Sojoji domin hana mutane fita filin zabe.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano wanda ya kasance shugaban kwamitin yakin neman zaben gwamna na APC a Edo, ya bukaci Hausawa mazauna jihar da su zabe su.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ce bata san ainahin abunda ya haddasa gobara ba a ofishinta na Ondo amma hakan ba zai shafi zaben fab za a yi ba.
Tsohon shugaba Shugaba Goodluck Jonathan ya bayyana yadda za yi maganin magudin zabe. Jonathan ya yi mulki tsakanin 2010 zuwa 2015, ya sha kashi a hannun APC.
Dauda Rarara ya ce ya daina yi wa Buhari waka sai an biya kudi. Fitaccen Mawaki Dauda Rarara ya ce daga yanzu sai Masoyan Buhari sun biya kudi zai yi waka.
An kama mu tare da 'yan jarida da mambobin jam'iyyar SPN da safiyar yau (Alhamis) yayin da muka fito zanga-zangar nuna rashin amincewa da karin farashin man fet
Siyasar Najeriya
Samu kari