Siyasar Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, 21 ga watan Satumba, ya karbi bakuncin Gwamna Mai Mala Buni da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a fadar Villa.
Kamar dai a zaben 2016, Ize Iyamu ya gaza doke Godwin Obaseki duk da ya koma tafiyar jam’iyyar APC. Sau 2 kenan ‘Dan siyasar ya na rasa zabe a cikin shekara 4.
Za ku ji yadda kama’a barkatai su ka fito su na murnar nasarar PDP a zaben Gwamnan Edo shekaran jiya. Mun kawo abin da mutane su ke fadawa manyan APC na kasa.
PDP ce ta yi nasara a zaben Gwamnan Jihar Edo jiya. Mun kawo wasu dalilin da su ka sa APC da Oshiomhole su ka ji kunya a zaben Gwamnan Edo bayan nasarar 2016.
Dan takaitaccen tarihin Godwin Obaseki, wanda ya kasance gwamna kuma dan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben jihar Edo da aka kammala.
Jam'iyyar PDP ta ce ba za ta lamunta ba idan har hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta yi yinkurin bayyana zaben gwamnan Edo a matsayin ba kammalalle ba.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Edo na kananan hukumomi goma sha shida saura kananan hukumomi biyu suka rage.
Jam'iyyar PDP ta sha gaban APC yayin da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ke cigaba da sakin sakamakon zaben kujerar gwamnan jihar Edo. Hakan na nufin
Dakta Okonjo-Iweala, da wasu mutane sun tsallaka zagaye na gaba a zaben WTO. Ragowar ‘Yan takarar mutane ne da ake ji da su daga Saudi, Birtaniya da Koriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari