Siyasar Najeriya
Gwamnan Jide Sanwo-Olu na Jihar Legas ya ce ya taba yin aikin gyaran ruwa a shekarun baya. Ya bayyana haka ne wajen yaye daliban da aka koyawa aikin hannu.
Hon. Kawu Sumaila ya caccaki Sen. Hope Uzodinma da cewa bai da ilmi a kan tafiyar APC. Sumaila ya ce Gwamnan bai da hurumin da zai yi magana da yawun Jam’iyya.
Adams Oshiomhole ya yi magana, ya ce duk da APC ta rasa jihar Edo, da sauransa tukuna. Tsohon Gwmnan bai yi magana kan masu ganin laifinsa a rashin nasarar ba.
Peters Osawaru Omiragbon, dan takarar jam’iyyar National Conscience Party (NCP) a zaben gwamnan Edo da aka kammala, ya nemi a soke zaben saboda cire sunansa.
Bayan faduwa shan kashi da tayi a zaben gwamnan jihar Edo, wani jigon PDP a jihar Ribas, Felix Obuah, ya rokin jam’iyyar APC da ta yafe wa Adams Oshiomhole.
Rochas Okorocha, tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai ci a yanzu, ya nuna aniyarsa na son neman takarar kujerar shugaban kasa a zaben shugaban kasa na 2023.
Hon. Fatihu Muhammad ya yi wa Talakansa barazanar bada umarnin ayi masa dukan tsiya. ‘Dan Majalisar mai wakiltar yankin Daura ya bayyana haka ne a wayar tarho.
Za ku ji wasu Gwamnonin da su ka yi tazarce bayan sun fice daga APC zuwa PDP. Godwin Obaseki ya kafa tarihin lashe zabe sau biyu a jere a Jam’iyyu dabam-bam.
Zababben gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya jaddada cewa ba zai bar jam’iyyar PDP wacce ta bashi damar lashe zabe ba zuwa ta APC wacce ta hana shi takara.
Siyasar Najeriya
Samu kari