Siyasar Najeriya
Abdulsalami Abubakar, ya yi kira ga yan siyasa da su tabbatar da zaman lafiya da zabe na gaskiya a jihar Ondo gabannin zaben gwamna da za a yi a ranar Asabar.
Aminu Shehu Shagari ya ce ya gano kuskurensa na kin goyon bayan PDP, ya nemi afuwar Goodluck Jonathan, kuma tsohon Shugaban kasa Jonathan ya ce ya yafe masa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar, a yayin da yake maida martani a kan batun, ya ce hankalinsa yafi karkata wajen ganin jam'iyyarsa ta cimma nasara a zaɓen jiha
Jam'iyyar PDP ta shawarci gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da ya zauna lafiya da abokan hamayya a jihar wadanda ke da muradin aiki tare da shi don ci gaba.
Sule Lamido ya ce dole ne shugabannin Najeriya su san cewa ta yi masu rana tsawon shekaru da dama, don haka hakkinsu ne su saka mata wajen ganin bata balle ba.
Jagoran adawa Rabiu Musa Kwankwaso ya tara dinbin Hausawa, ya yi wa PDP baran kuri’u a Ondo. Babban ‘Dan siyasar ya yi kira ga ‘Yan Arewa da ke Ore su zabi PDP.
A baya za ku tuna cewa tsohon Gwamnan ya fito ya na sukar Bode George a Legas. Wadannan kalamai sun fusata jam’iyya, sun bukaci Fayose ya fito ya bada hakuri.
Wiz Kid ya koka da yadda SARS ke kisan gilla, don haka Mawakin ya bukaci Buhari ya ji da wannan ya rabu da Shugaban Amurka da ya kamu da COVID-19 kwanan nan.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party ta gargadi shugaban rikon kwarya na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Mai Mala Buni da ya daina zagin gwamnoninta.
Siyasar Najeriya
Samu kari