Siyasar Najeriya
APC ta fadi yadda Jam’iyyar PDP ta lashe zaben Gwamnan Jihar Edo, ta ce an zubar da jini. Don haka ne Jam’iyyar ta nemi IGP ya kama wani Hadimin Godwin Obaseki.
Rigimar ya fara ne a lokacin da aka nemi wakilan Jihar Neja da su jagoranci tawagar jihar zuwa Zariya, domin yin ta'aziyyar marigayi sarkin Zazzau, Shehu Idris.
Majalisa za ta sa kafar wando-daya da MDAs masu kin yin ayyukan da ke cikin kasafin kudinsu. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce yin hakan babban laifi ne a kasa.
Mawakin Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya zama dan siyasa, Malam Ibrahim Sale Yala, ya yi murabus daga mukaminsa na mai ba kakakin majalisar Kaduna shawara.
Takardar na dauke da sa hannun shugaban NLC na kasa, Ayuba Wabba, shugaban TUC, Quadri Olaleye, sakataren NLC, Emmanuel Ugboaja, sakataren TUC, Musa Lawal Ozigi
Nyesom Wike ya maidawa Diri martani na cewa hukumar RMFAC ta daina biyan jihar Ribas kason kudin mai. Nyesom Wike da kuma Douye Diri duk ‘Yan jam’iyyar PDP ne.
Sunayen mutanen da Buhari ya aika sun hada da; Lawal Garba (arewa maso yamma), Helen Ogunwumiju (kudu maso yamma), Abdu Aboki (arewa maso yamma) da M M Saulawa
Mun ji cewa Malamin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud ya shawarci Hukuma game da yadda ake zaben Shugaba. Gumi ya ce al’ummar Musulmai na bukatar hadin kai.
George Akume. Ministan harkokin musamman ya ce za a ceto mutum miliyan 100 daga talauci. An fara shirin yadda za a ceto mutanen kasar daga talauci a yanzu.
Siyasar Najeriya
Samu kari