Siyasar Najeriya
Hadimin Buhari, Malam Bashir Ahmaad ya musanya zargin hannu a dakatar da Mai ba Ganduje shawara. Haka kuma Kwamishinan da Ganduje ya tsige ya yi magana dazu.
A zaben bana, Gwamna Rotimi Akeredolu ya kuma doke Eyitayo Jegede. Akeredolu ya doke Jegede karo na biyu, ya nunawa Mataimakinsa Ajayi su ba sa’o’i ba ne.
A ranar Alhamis ne shugaban kasa Buhari ya gabatar da kasafin kudin 2021 yayin wani zama na musamman da ya hada mambobin majalisar dattijai da na wakilai wuri g
A cikin wani jawabi da ya fitar, babban sifeton rundunar 'yan sandan Ghana, Oppong-Boanuh, ya ce tuni an tura jami'ai na musamman ma su bincike zuwa yankin da
A yayin da hukumar zabe ta kasa (INEC) ta kammala shirin gudanar da zaben kujerar gwamna a jihar Ondo, gamayyar kungiyoyi fiye da 200 a karkashin tutar TMG (Tra
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi gargaɗin cewa dukkan wata hukumar gwamnati da ta ɗauki aiki ba tare da izini ba zata fuskanci hukuncin saka ma ta takunk
Ya bayyana hakan ne yayin da ya ke mayar da martani a kan alkawarin da Trump ya dauka cewa zai kori bakin 'yan gudun hijira daga Amurka tare da tilasta kasar Me
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya gana da mambobin kwamitin sulhu na jam’iyyar Peoples Democratic Party a yau Alhamis, 8 ga Oktoba.
Ahmed Nuhu Bamalli ya yi jawabi bayan zamansa Sarkin Zazzau. Sabon Sarkin Zazzau ya sha alwashin hada-kan duka gidaje da mutanen kasarsa a cikin dan lokaci.
Siyasar Najeriya
Samu kari