Siyasar Najeriya
Majalisa na so a soke dokar da ke sauraron kararrakin zabe wadda ke hana shugaban kasa da gwamnan da aka zaba, saboda gibin wani kwalin ilimi na abokan takara.
A makon jiya ne Gwamnan Jihar Bayelsa ya jinjina wa Gwamnatin Buhari kan biyan Jihohi bashinsu. Hakan ya sa Sanata Doue Diri ya fifto ya jinjinawa gwamnati.
An ji Gwamnan da PDP ta ke ji da shi a Kudu zai tattara da Shugabannin kananan hukumomi ya koma APC. Gwamnan Ebonyi David Umahi zai bayyana haka kwanan nan.
Da ya ke magana yayin taron gangamin yakin neman zabensa da aka yi ranar Juma'a a Georgia, Trump ya ce ba zai ji dadi ya sha kaye a hannun dan takara ma fi ta
kungiya mai rajin kare mutuncin Najeriya (Concerned Nigerians) ta yi Allah wadai da yunkurin shugaba Buhari na son nada Lauretta Onochie a matsayin kwamishiniya
A cewar majalisar dattijai, hukumar NHIS ta jibge makudan kudaden ba tare da sani ko samun izini daga ofishin babban mai bin diddigin kudin gwamnatin tarayya ba
Wasu Ibo sun zo yankin Arewa domin su fara yakin neman zaben 2023 tun yanzu. A. Ezenwafor ya na ganin idan Ibo su ka hada-kai da sauran bangarori za su ci.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, wanda ya ziyarce shi domin gabatar ma sa da rahoto a kan rikincin ka
A jiya ne Ambasada Fidelis Naanmiap Tapgun ya nuna tsoron fitowar PDP a 2023. Ya ce idan aka yi wasa, PDP ba za ta ci kujerar komai a Filato ba a zabe mai zuwa.
Siyasar Najeriya
Samu kari