Siyasar Najeriya
‘Yan Sanda sun kama mutane uku da zargin yi wa Sanata Adelere Adeyemi Oriolowo fashi. Wadanda ake tuhuma da laifi sun musanya zargin, an tsare su a kurkuku.
Hon. John Osewu ya sauya-sheka, ya bar PDP ya koma Jam’iyyar APC. Osewu ya ce ya yi haka ne bayan shawarar Gwamna da Shugaban Majalisar dokokin jihar Nasarawa.
Ya bada umarnin ne lokacin taron sanin makamar aiki a kan bin dokar bayyana adadin dukiyar ma'aikatan gwamnati da kuma kundin dokar ma'aikatan gwamnati wanda sa
A ranar Litinin ne Charlie Baker, gwamnan jihar Massachusetts da ke kasar Amurka, ya bukaci wasu jami'an na musamman guda 1,000 a kan su kasance cikin shirin ko
Tsohon Gwamnan jihar Borno ya ya yarda lallai ya zabo Magajin da ya fi shi. Kashim Shettima ya bayyana haka ne wajen gabatar da takarda a garin Birnin Kebbi.
A ranar Asabar, 31 ga watan Okotoba, ne Legit.nga Hausa ta wallafa rahoton cewa an soke al-amurran yaƙin neman zaɓen Sanata Joe Biden ɗan takarar shugaban ƙasar
Hon. Victor Chukwu ya shiga sahun masu kiran a bar Ibo su nemi mulki a 2023. Chukwu ya ce babu dalilin da zai sa a hana Ibo takarar shugaban kasa tun 1999.
Douye Diri ya ce Enoch Adeboye ya yi masa addu’a wajen zama Gwamnan jihar Bayelsa. Sanata Diri ya dare kujerar Gwamna ne yayin da APC ta ke shirin hawa mulki.
Buhari ya ƙara da cewa matasa sune ƙashin bayan al-umma wanda zasu kai ƙasa ga ci.Idan matasa suka zamo tsintsiya babu irin ƙalubalen ƙasa zata fuskanta basu tu
Siyasar Najeriya
Samu kari