Siyasar Najeriya
Jam’iyyar PDP ta na sirka karfin APC, ta ce za ta yi nasara a zaben 2023. Sababbin ‘Ya ‘yan na PDP za su yi kokari wajen kassara APC a jihar da yankin Yarbawa.
Muhammadu Buhari ya bayyana abin da ya hana shi zuwa Jihar Ribas jiya domin taro. A karshe dole aka fasa zaman inda shugaban kasar ya gana da hasfun tsaro.
Duka ‘Yan Majalisar Jihar Ebonyi sun bar Gwamna daga shi sai halinsa bayan ya koma APC mai mulki, sun ce su na nan a Jam’iyyar, babu maganar su sauya-sheka.
A yayin da ake cigaba da cece-kuce a kan komawar gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi zuwa jam'iyyar APC, wasu gungun kansiloli har 69 sun dunguma sun koma jam'iyy
Jiga-jigan jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya sun jingine batun siyasa a gefe. Wani ‘Dan Majalisar jihar Neja ya ce ‘Yan bindiga su na bi har gida suna ta'adi.
PDP ta fatattaki Shugabannin jihar Ebonyi da na shiyyar Kudu maso gabas a jiya, Amma ba a bayyana wadanda za su rike PDP na rikon kwarya a jihar ba tukuna.
A ranar Talata, Nyesom Wike ya fadi ainihin dalilin da ya sa Gwamna Umahi ya bar PDP. Wike ya ce dama can alamu sun nuna Gwamnan na Ebonyi zai shiga tafiyar APC
Shugaba Donald Trump ya bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaɓen Amurka na bana 2020,dukda kayin da ya sha a hannun a hannun abokin karawarsa Joe Biden na
Za ku ji Gwamnoni 4 da su ka canza sheka, su ka bar jam'iyyarsu daga 2015 zuwa yau. Mun kawo Tambuwal, Obaseki da sauran Gwamnonin da su ka yi watsi da PDP/APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari