Siyasar Najeriya
A cikin sakonni da ya wallafa, Sowore ya zargi shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, da wasu sauran kusoshin gwamnati da kitsa kama
A yayin da ya ke tayasu murnar samun mukaman, Malam Gusau ya ce mutanen da aka nada zasu bawa gwamnatin Borno gudunmawa a kokarinta na samar da jagoranci mai ma
Shugaban ofishin kasafin kuɗi, Ben Akabueze,ya bayyana hakan a ranar Talata lokacin da gurfana gaban kwamitin Sanatoci akan asusun al'umma wato baitul mali
Rufe kan iyakokin wadda maƙasudinta shine bunƙasa noma da harkokin kasuwanci gami da ƙarfafa tsaro, ta taka muhimmiyar rawa wajen rushewar harkokin kasuwanci a
A matsayin Amurka na ƙasar da tafi kowacce bada gudunmuwar kuɗi da taka rawa a ƙungiyar WHO, ficewarta ba ƙaramin girgiza al'amurran ƙungiyar zai yi ba. Kuma ha
Hukumar birnin tarayya (FCT), Abuja, ce ta gurfanar da Mista Mela bayan zarginsa da rattaba hannu, a matsayin rantsuwa, a kan bayan karya da ya bayar yayin cike
Ahmed zai yi aiki a matsayin Shugaban rikon kwarya har zuwa lokacin da Majalisar dattawa za ta tabbatar da sake nada Farfesa Yakubu a matsayin shugaban INEC.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Zamfara, ta ce Sanata Kabiru Marafa ba dan jam’iyyar bane domin cewa tun a shekarar 2019 ta sallame shi.
Daya daga cikin muhimman abubuwan da ta cimma a matsayin alƙaliya shine ƙirƙirar kafar shari'a ta yanar gizo wadda zata baiwa mutane damar ganin wainar da ake
Siyasar Najeriya
Samu kari