Siyasar Najeriya
Kwamitin ya bayyana cewa ya yi matukar farin cikin samun nasarar shawo kan Oni har ya amince ya koma jam'iyyar PDP tare da 'yan gani kashenin magoya bayansa. A
APC ta bayyana cewa duk wani mamba nata da ya karbi mukamin siyasa daga hannun Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa wanda yake dan PDP ya sani cewa ya barta.
Jiya ne Jami’an tsaro su ka damke Shugaban APC da laifin wawurar kudin Jam’iyya. Ana zargin wani Shugaban APC da laifin wawurar kudin Jam’iyya a Jihar Neja.
A farkon makon nan Gwamna Godwn Obaseki ya bayyana Jam’iyyar da zai nemi tazarce a zaben 2020. Gwamnan na Edo ya samu sabani da Shugaban APC, Adams Oshiomhole.
Akwai shirye-shirye da ake yi na dakatar da Monica Bolna'an Dongban-Mensem daga zama shugabar kotun daukaka kara, ana so Mohammed Lawal Garba ya maye gurbinta.
Dazu Majalisa ta amince da rokon Shugaba Buhari duk da surutun irinsu kungiyar Afenifere mai kare hakkin Yarbawa wanda ta ke adawa da nadin da aka yi a FCC.
A cewar kungiyar, kaddamar da kujerar a kasuwa zan sa hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta gudanar da sabon zabe na wanda zai wakilci Abia ta arewa a
Kazalika, shugaba Buhari ya aika sunan Jiya Kolo a matsayin wanda zai maye gurbin marigayi Daniel James Kolo, wanda aka aika sunansa a matsayin mamba a FCC daga
DSS sun bankado alamar tambaya a kan satifiket din Mataimakin Gwamna Bayelsa. Wani jami’in DSS ya ce an taba satifiket din NYSC na Mataimakin Gwamnan na PDP.
Siyasar Najeriya
Samu kari