Siyasar Najeriya
Za ku ji cewaInyamuran Najeriya sun zayyana bukatunsu, sun sha alwashin samun mulki.Ibo sun hadu sun yi taron Duniya, sun fitar da jerin bukatun da su ke da su.
Wata majiya mai tushe ta bayyana cewa gwamnonin sun haɗu a Abuja inda wasu suka haɗe da su ta kafar sadarwar Zoom don tattaunawa kan makomar shugaban jam'iyyar
Gabannin zaben 20923, kungiyoyi da wasu mutane na ta kiraye-kiraye a kan mika wa kudu maso gabas shugabancin kasar a 2023, ciki harda Isa Yaguda a masu kiran.
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamiɗo ya ce jam'iyyar People's Democrat Party (PDP) ce kaɗai zata iya warware matsalolin Najeriya ta wanzar da arziki a ƙasar
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bayyana cewa wasu yan siyasa marasa kishin kasa da ke son kansu da yawa sune suke yi wa yaki da rashin tsaro zagon kasa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da tabbacin cewa ba zai wuce ranar da kundin tsarin mulkin kasar ya dibar masa ba wajen mika mulki ga gwamnatin gaba.
Babban jigon arewa, Farfesa Usman Yusuf, ya bayyana cewa da wuya a yi zaben 2023 idan har lamarin rashin tsaro ya ci gaba musamman a yankin arewacin kasar.
Mun kawo kyawawa da munanan fa’idar sake bude iyakoki da Gwamnati ta yi. Masanan tattali da kasuwanci sun bayyana abin da bude iyakokin da aka yi yake nufi.
Kamfani ya kai karar ‘Dan takarar PDP Atiku gaban Alkali, yace ya rike masa kudi. NCP tace tayi wa ‘Dan takarar PDP aiki a zaben 2019, amma bai biya ta ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari