Siyasar Najeriya
Fastocin yakin neman zaben shugaban kasar 2023 na gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya billo a wasu manyan hanyoyi a jihar Kano irin su hanyar Bompai.
Sen. Rochs Okorocha ya ce Hope Uzodinma ya na kashewa Jam’iyyar APC kasuwa a Imo. Babban Sanatan APC ya yi kaca-kaca da Gwamnan Imo ne ta bakin wani yaronsa.
Duk da cewa rigimar shugabancin jam'iyyar APC da Oshiomhole ke yi, ya faro tun Disamba 2019 inda wasu shugabannin jam'iyyar a matakin mazaɓu suka sanar da dakat
Abin da ya hana Arewa yadda a ba Najeriya ‘yanci kafin shekarar 1956 shi ne karancin masu ilmi, Tanko Yakasai ya ce ganin Kudu sun yi masu gaba ya sa haka.
Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar ya yi kaca-kaca da duk wadanda su ka fice daga PDP su ka koma APC. Atiku ya caccaki masu sauyin-shekar, ya ce PDP ta gawurta.
Gwamnatin jihar Kano ta na so ta karbo aron kudi har N350bn daga banki a kasar Sin domin yin abubuwan more rayuwa, amma wasu sun kai Abdullahi Ganduje kotu.
Sanata Elisha Abbo mai wakiltar mazabar Adamawa Ta Arewa a Majalisa ta 9 ya tabbatar da cewa zai yi takarar gwamna a Jihar Adamawa a shekarar 2023, The Punch ta
A zantawarsa da manema labarai, Mahama ya ce, "Yadda nake a tsaye gabanku, ina mai kara jaddada muku cewa ba za mu amince da sakamakon wannan zaɓen mai cike da
Daya daga cikin ’yan Kungiyar Dattawan Arewa, Alhaji Yahaya Kwande, ya ce gazawar Gwamnatin Shugaba Buhari ce ummulhaba’isin da ya sa matsalolin tsaro a kasar.
Siyasar Najeriya
Samu kari