Siyasar Najeriya
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmed Lawan, ya bayyana shirin bangaren yin doka na bawa kokarin gyaran bangaren shari'a duk wata gudunmawa da ta dace. Tabb
Asiwaju Bola Tinubu ya karyata rade-radin rigima tsakaninsa da Ministan Buhari. ‘Dan siyasar ya ce babu wanda ake hari a matakin da GAC ta dauka kwanakin baya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakarya fadi abin da ya kamata INEC ta gyara a tafiyar siyasar Najeriya. Ya ce INEC ta yi maza ta gyara kura-kuran ta.
Adams Oshiomhole ya jawowa kansa magana maras dadi a kan batun badakalar satifiket din Gwamnan Edo, inda Hadimin gwamnan ya caccaki Shugaban Jam’iyya Oshiomhole
A jiya aka amince da zaben kato-bayan-kato wajen fito da ‘Dan takara a Edo. Hakan na nufin tazarcen Gwamnan APC ya gamu da gargada a hanya kafin a je ko ina.
A Bauchi an dakatar da Sanatan Jam’iyyar APC saboda watsi da mutanen Mazabarsa. Shugabannin APC na Katagum sun ce ba a sake ganin Sanatan tun da aka zabe shi ba
Dan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar, Adamu Atiku, ya ce kafofin watsa labarai ne suka sauya furucinsa a kan takarar mahaifinsa a 2023.
Gwamna Amadu Fintiti PDP ya tsoma baki a rigimar APC, ya fadi wanda zai yi nasara. Godwin Obaseki zai fafata da mutane biyar wajen samun tikitin APC a 2020.
Mun ji cewa wasu sun bukaci Jam’iyyar APC ta hana Gwamnanta tsayawa takara a Edo. Maganar APC ta hana Gwamnanta tikitin tazarce ya na kara karfi a halin yanzu.
Siyasar Najeriya
Samu kari