Siyasar Najeriya
Shugaban CPC na farko, R. Hanga ya fadi tuggun da kusoshi ke shiryawa Bola Tinubu a zaben 2023, ya ce mutumin Arewa zai iya karbar mulki bayan Shugaba Buhari.
Sabo Nanono, ministan harkokin noma da raya karkara, ya bayyana cewa durkushewar masana'antun saka 145 a Legas, Kaduna, Kano, da sauran wasu jihohi shine ke hai
A shekarar 2020, hukuma ta dakatar da wasu manyan jami’ai saboda binciken Tinubu, Atiku wanda ake ganin su na harin fitowa takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa
Da ya ke magana da jaridar Vanguard a ranar Litinin, dan majalisar bayyana cewa; "ina mamakin yadda jama'a ke manta cewa ba'a dawwama a gwamnati, watarana dole
Gwamnatin APC ta shiga tonawa kan ta asiri da kanta a jihar Imo. Hope Uzodinma ya caccaki tsohon Gwamna, Sanata Rochas O. Okorocha wanda ya yi mulki kafinsa.
Wani Gwamnan Arewa ya gwale Magoya-baya, ya ce su daina masa harin kujerar Shugaban kasa. Samuel Ortom ya ce bai da sha’awar takarar Shugaban Najeriya a 2023.
Wani 'dan APC ya ce an yi alkawarin cewa mulki zai koma Kudu idan Muhammadu Buhari zai sauka. Yusuf Ubale ya naganin ya kamata a saka wa mutanen kudu a 2023.
Da ya ke jawabi yayin rantsar da kungiyar 'sabuwar Nigeria (NNG)' ranar Laraba a Abuja, Ohuabunwa ya ce Allah ya saka masa niyya a cikin zuciyarsa ta bayyana an
A ranar Talatar nan ne Gwamna Ikpeazu ya bayyana matsayarsa game da jita-jitar shiga APC Gwamna Ikpeazu ya bayyana matsayarsa game da jita-jitar shiga APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari