Siyasar Najeriya
Sanata Dayo Adeyeye ya kai maganar takarar Bola Tinubu gaban Sarkin kasar Ife. Adeyeye ya ce Arewa na yunkurin raba-kan Yarbawa saboda siyasar 2023 mai zuwa.
A gobe ne Gwamnonin Jihohi duka za su yi zama domin a samu mafita a kan COVID-19. Gwamnonin kasar za suyi zama domin rage yaduwar wannan cuta ta Coronavirus.
Jam’iyyar PDP ta shiga farautar babban Jigon APC, Sanata Rochas Okorocha, PDP ta ce tsohon gwamnan zai maimaita kuskuren baya idan ya kafa sabuwar jam’iyya.
Tsofaffin Shugabannin Majalisun Ondo da Ekiti sun karyata goyon bayan Bola Tinubu a wata takarda, sun ce suna tare da duk wanda jam’iyya ta tsaida a zaben 2023.
Tsohon dan majalisar wakilai na tarayya, Jerome Eke, ya rasu kwanaki kadan bayan mutuwar matarsa mai suna Joan, The Punch ta ruwaito. Eke ya wakilci mazabar Etc
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen Jihar Kebbi ta ce tana fatan za ta kwace mulki daga All Progressives Congress (APC) a shekarar 2023, Daily Trust
Gwamnatin Ondo za ta biya tsofaffin Gwamnoni, Mataimakansu fanshon N10bn. A shekarar 2007 ne, gwamnan da ya fara shigo da wannan dokar fansho a jihar ya rasu.
Kimanin jam'iyyu 30 a ranar laraba, suka janye goyon bayan su ga gwamnan Adamawa mai ci Ahmadu Fintiri, tare da nuna goyon bayan su ga dan takarar gwamna Dr Uma
Manyan ‘Yan siyasar Kasar Yarbawa sun fito sun bayyana wanda za su marawa baya a 2023, yayin da wasu ke kiran ayi Yahaya Bello, Bola Tinubu ya samu mubaya’a.
Siyasar Najeriya
Samu kari