Siyasar Najeriya
Rigingimun cikin gida sun barke wajen tantance rajistar ‘Ya ‘yan Jam’iyyar APC a Jihohi. Akwai wuraren da mummunan rikici ya kaure a dalilin wannan rajista.
A jiya wasu abubuwa sun yi bindiga a sakatariyar jam’iyyar PDP a garin Fatakwal. An ji wannan abin ne a lokacin da ake fitar da ‘yan takara a zaben Kansila.
An tsige shugaban karamar hukumar Emohua a jihar River mai suna High Chief Tom Aliezi daga mukaminsa. An yi nasarar cire shi yayin zaman majlisar bayan samun ri
Za ku ji yadda rikicin PDP, kujerar 2023 su ka sa kafar Femi Fani-Kayode ta yi hanyar APC. Bugu da kari Femi Fani-Kayode ba ya jituwa da manyan jam’iyyar PDP.
Kokarin rajistar Jam’iyya ya na fito da sabanin da ke cikin gidan APC. Adams Oshiomhole ya soki aikin da aka kirkiro, ya goyi bayan su Asiwaju Bola Tinubu.
Gwamnan Ebonyi, Umahi ya ce Buhari ne dalilin da ya sa fice daga PDP, ya koma APC. David Umahi wanda ya lashe zaben gwamna har sau biyu ya sauya-sheka a 2020.
APC za ta yi wa Mataimakin Shugaban Majalisa da karamin Ministan kwadago sulhu. Olorogun O’tega Emerhor shi ne zai jagoranci wannan sulhun da ake shirin yi.
Ministan sufuri na Najeriya ya bayyana korafinsa kan yadda ba a daukar mataki bisa sace-sace da cin hanci da rasahwar da wasu 'yan siyasa ke a kasar ta Najeriya
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya ce ya gana da shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ne domin tattaunawa kan "halin da
Siyasar Najeriya
Samu kari