Siyasar Najeriya
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Chief John Odigie-Oyegun, ya ƙaryata cece kucen da ke yawo kan sabunta wa da yin sabuwar rejistar jam'iyyar da ke kan gud
Ministan shari'a kuma Atoni anar na tarayya Abubakar Malami ya yi watsi da rade-radin da ke yawo na cewa fastocin kamfen dinsa na neman gwamna sun karade Kebbi.
A jiya ne Shugaba Buhari ya yabawa Matasan da ke masa yaki a kafafen sadarwa. Shugaban kasar ya yi kira a gare su da tashi tsaye, a buga da su a siyasar APC.
Pharm. Sam Ohuabunwa ya bayyana niyyar sa na neman takarar Shugaban kasa a 2023, ya ce ya rabu da bada shawara a gefe, ya shiga takarar kasar gadan-gadan shi ma
An dirkawa Shugaban jam’iyya dukan tsiya, Ma’ajin APC ya na kwance ba ya ko motsi a Kwara. Tsagerun da aka yi haya ne su ka yi wa shugabannin jam’iyya rugu-rugu
A yau ne tsohon Shugaban Jam’iyya ya dura kan Gwamna Mai Mala Buni. Bisi Akande ya yi kaca-kaca da sabunta rajistar Jam’iyyar APC da ake yi, ya ce asara ce.
A jiya Abdulaziz Yari ya bayyana a ofishin EFCC a Legas, ya sha tambayoyi. Jami’an EFCC sun rutsa Jigon APC, Yari, ya yi sa’o’i kafin a sallame shi da yamma.
Ghali Na’Abba, Utomi, Sonaiya, Moghalu da Agbakoba za su kafa Jam’iyya da za ta karbi mulki. Za a kafa wannan jam’iyya ne a watan gobe na Maris a za a shiga.
Fasto Tunde Bakare ya bayyana cewa Gwamnatin Muhammadu Buhari ta gaza. Tsohon abokin tafiyar na Buhari ya ce kowa na cewa shugaba Buhari ya ba mutane kunya.
Siyasar Najeriya
Samu kari